Tambaya ta 8.
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
Assalamu alaikum.
malam ina da wata 'yar uwa da aurenta yakare,kuma auren ya karene tana tsakiyar jinin al'adane,to malam zata irgane har dashi wannan jinin acikin IDDANTA KO YAYA ZATAYI ?
AMSA
**********************************
Eh zata fara Qirgen iddarta har da shi.
kuma akwai sabani mai karfi sosai a tsakanin malamai dangane da kansa sakin da akayi shi
alokacin da matar take cikin al'adarta. Imamai hudun nan masu mazhabobi sunyi ittifaki akan cewar sakin yayiwu duk da cewar sakin yazama na bidi'a kenan. Amma Ibnu Taymiyya da Ibnul Qayyim da wasu
almajiransu sunce: SAKIN BAI YIWU BA.
Har yanxu tana nan amatsayin matarsa.
WALLAHU A'AhLAM.
Dan Allah kudinga share dinsa ta facebook da whatsapp domin 'yan uwanku su amfana.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like
https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/
وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
Home »
» tambaya
No comments:
Post a Comment