Darasi na 2
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
LITTAFIN AHALARY
***{ DARASI NA 2 }***
Rasuwar mawallafin littafin.Wancan darasin mun tsaya akan tarihinsa, zamuci
gaba daga inda muka tsaya. Allah yayiwa mallam Abdulrahman Al-Akhdary rasuwa a wani kauye mai suna kujalo a shekara ta 953 amma wasu malaman sunce: Ya rasune a shekara ta 983 malamin yabarwa
almajiransa wasiyyar idan yarasu adaukeshi
akaishi garinsu wato (bandayosa) a binneshi acan kusa da gidansa. Hakan kuma akayi, muna fatan Allah (s.w.t) ya jiqansa ya gafarta masa, yabamu albarkacinsa.
Allah yadatar damu abisa bin Sunnar annabi (s.a.w).Darasi nagaba zamu shiga karatun littafin Insha
Allah.
www.hanyantsira.mywapblog.com
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like
https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/
وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
No comments:
Post a Comment