KO KASAN MEYASA WANI LOKACI ZAKAJI KAMAN AN KIRA SUNANKA AMMA IDAN KAWAIGA SAI
KAGA BA WANDA YA KIRAKA ???
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
KO KASAN MEYASA WANI LOKACI ZAKAJI KAMAN AN KIRA SUNANKA AMMA IDAN KAWAIGA SAI
KAGA BA WANDA YA KIRAKA ???
Toga dalilin hakan.
Suhail (sahabi ne) yake cewa:Wata rana babansa ya aikesu banu haritha tare
dashi akwai wani mutumi wanda suke tafiya.Suna cikin tafiya sai suhail yaji kamar ankirasunansa acan baya.Yawaiga amma bai hango kowa ba.
Shima mutumin da suke tafiya tareda suhail shima yawaiga baiga kowa ba.
Bayan sundawo gida sai suhail yabawa babansa labarin abinda yafaru.
Sai baban suhail yace:
"Danasan zakaji irin wannan kiran shaidanun da ban aikekaba.Hadisin yana cikin Sahihul Muslim kitabud du'a,
hadith mai lamba 756.
Malamai sukace idan kaji irin wannan kira to
kada ka amsa musu domin shaidanu ne suke kiran sunanka kamar yadda wannan hadith ya tabbatar
mana.Ya Allah ka karemu daga sharrin shaidanu, kayi mana katangar karfe tsakanin mu dasu.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like
https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/
وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
Home »
» koh kasan meyasa
koh kasan meyasa
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
No comments:
Post a Comment