Darasi na 1
LITTAFIN AHALARI
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
***{DARASI NA 1}***
Bismillahir rahmanir rahim. wasallallahu alan nabiyyil karim.
Kafin mushiga cikin littafin Akhdari zamu fara da TAQAITACCEN TARIHIN Mawallafin littafin wato "Abdurrahman Al-AKHDARI {R.A}. Sunansa Abdurrahman dan Muhammadus-Sagir dan Muhammad Amir Al-akhdari Amma anayi masa alkunya da Abi zaidin koda yake bai tava yin aure ba, amma abisa al'adar larabawa suna yiwa qananan yayansu alkunya da cewa baban wane ko
baban wance, tareda cewa qaramin yaro bashi da da, Kamar yanda Annabi Muhammad (s.a.w) da
dansa yayiwa Nana A'isha Alkunya da yaron daba ita ta haifaba, wato Abdullahi dan wajen yayarta Asma'u, sai yake kiranta da Ummu Abdullahi. Amma Imamu malik yana ganin makaruhine akira qaramin yaro da baban wane ko baban wance. An haifi malamin a wani qauyen Bandayosa dake qasar Algeria, a shekara ta 920, ya rubuta littafin
yana dan shekara Ashirin 20 a duniya.
Anayi masa laqabi da Al-akhdari ne saboda wata qabila da akece mata Akhdarar amma wasu malaman sun fadi wata ma'anar.
Zamuci gaba Insha Allah.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like
https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/
وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
Home »
» darasi na 1
No comments:
Post a Comment