Barka da zuwa shashin musulunci manufar bude wannan shafin shine Bayyana Yadda Musulunci Ya Haskaka Rayuwarmu

labarin wani mutum

LABARIN WANI MUTUM DA MUTUWA TA RISKESHI.

dan uwa bani minti biyu ka daure ka/ki karanta.

DAGA  ZAUREN

HANYAN***TSIRA


ﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .

game da yadda wasu na gani suke cire sunan group da aka rubuta asalin post suna sana sa nasu su ji tsoron Allah su daina wannan ba abu bane mai kyau.


LABARIN WANI MUTUM DA MUTUWA TA RISKESHI.

Wani daga cikin magabata, wanda ma shiba musulmi bane. Dayazo mutuwa yasa aka kira masa manyan
sojojinsa sai yace musu, yanason su cikamar wasu wasiyoyi gudu uku, idan mai yanke kauna ta daukeshi. wato mutuwa a fayyace

Wasiyoyin kuwa sune kamar haka:

1. Likitocin da sukafi kowa kwareya a fadin kasarsa, su yakeso sudauki akwatin gawarsa sufito da'ita bainar jama'a kafin aje a binneshi.

2. Dukkan abin daya mallaka na kudi dana zinari ko azurfa, duk dukiyan sa yanason a tattarasu a watsasu a hanyar daza'a bi da gawarsa zuwa makabarta.

3. Hannayensa kuma yace yanason a barsu a wajen akwatin suna Lilo inda kowa dake wajen zai iya gani. Wani daga cikin sojojin nasa sai yayi mamakin wannan abun ya kasa rikewa saiya tambayeshi karin bayani shi
kuma sai yace:

1. Inason likitoci su dauki gawatane domin na nunawa mutane cewa yayinda mutuwa tazo ko da likitocin da sukafi kowa kwarewane, baza su iya warkadda mutum ba.

2. Inason a watsa dukiyata akan hanyane domin mutane susan cewa duk abinda aka samu a duniya, a duniya ake barinsa.

3. Inason abar hannayena suna rito ta wajene domin mutane su gane cewa munzo duniya hannu empty( ba komai)  haka kuma zamu koma hannunmu empty babu komai, bayan dukkan abinda muka mallaka na dukiya da sauran kayayyakin duniya bayan mungama cinye dukkan kwanakinmu a duniya,kuma wannan shine lokaci. Lokaci shine makiyinmu ba mutuwaba. To masu karatu kunjifa kafiri ma kenan yanayin tunani irin wannan, balantana mu Musulmai, masuyin Sallah.
Ya Allah Kasa muyi amfani da lokutanmu wajen neman lahira bana duniya kadaiba.
Allah ka jiqanmu ka gafarta mana.

www.hanyantsira.mywapblog.com


whatsapp
09039016969

Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like  

https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/

وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
Share:

No comments:

Post a Comment

Advertise Your Product

Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Tallata Kayanka


Popular Posts

Author

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Translate