MALAM MENENE HUKUNCIN WANDA YAKALLI BLUE FILM DA RANA YANA AZUMI HAR YA FITAR DA MANIYYI KUMA BAIYI WANKABA HAR SALLOLIN AZAHAR DA LA'ASAR SUKA
WUCESHI ???
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
MALAM MENENE HUKUNCIN WANDA YAKALLI BLUE
FILM DA RANA YANA AZUMI HAR YA FITAR DA MANIYYI KUMA BAIYI WANKABA HAR SALLOLINAZAHAR DA LA'ASAR SUKA WUCESHI ???
Domin naji kace wanda yayi mafarki da rana yafitar da maniyyi azuminsa yananan.
Shima wannan kenen azuminsa yananan ?
(Dan Allah ka6oye sunana).
AMSA
-----
ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN QAI.
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.
Lallai wannan kayi babbar ta6argaza.
Bakada azumi sannan sai kayi kaffarar guda sittin duk da wanda kakarya zakayi 61 kenan babu hutu.
Domin wannan ba uxury bane a wajen Ubangiji gangancine kayi.Koda mai matar aure ta sunnah an haramta masa ya sadu da ita da rana acikin watan azumi, sai yayi
kaffara.Balantana kai daka tafka sa6on Allah kana kallon kafirai maqiya Annabi Muhammad (s.a.w) suna tafka Masha'a har kafitar da maniyyi, sannan kake taqama da wanda yayi mafarkib da rana.HUJJA ANAN ITACE:Duk wanda yake bacci baisan a inda yakeba,hankalinsa baya tare dashi, sannan koda wani abu
zai sameshi acikin baccin nasa bashida ikon kare kansa kamar yadda zai iya a zahiri.
Kamar yadda yazo a hadisai cewa:An dauke alqalamin rubutun zunubi akan mutum
uku.
1. Qaramin yaro.
2. Mahaukaci.
3. Maiyin bacci har saiya farka.
Wadannan mutanen dukansu hankalinsu baya tare dasu.
Amma banda wanda yasha giya yafita daga
hayyacinsa, domin wannan shine yajawa kansa.Saboda haka zaka rama azumi guda 61 bayan sallah.
Sannan inajan kunnen matasa maza da mata
suguji yin Chating acikin watan azumi saboda gudun afkawa fitina irin wannan.
Allah kashiryi matasanmu maza dav mata ka aurar dasu ga ma'aurata nagari.ALLAH YASA MU DACE.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
07038774163
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA,DON ku taya mu isar da wannan sakon ta hanyar Sharing a FACEBOOK, TWITTER, BBM,WHATSAPP, da
sauransu. Insha Allahu wasu da yawa zasu amfana.Manzon Allah (saww) yace:"WALLAHI IDAN
ALLAH YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA DALILINKA,YAFI ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA JAJAYEN RAKUMMA"