Tambaya ta 15.
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
Assalamu alaikum.
Malam don ALLAH idan mutum yarasa raka'a biyu a sallar magriba ya zaiyi wurin ramasu ???
(daga Lukman Aminu)
AMSA.
======================
ﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
Ga yadda zaiyi, wanda yasami raka'ar karshe ta sallar magriba, zai tashi yakawo raka'a daya, ya karanta fatina da sura a fili idan yakai raka'ar ba miqewa tsaye zaiyi ba, sai yayi zaman tahiya.
Sannan yasake tashi ya kuma kawo wata raka'ar itama ya karanta fatiha da sura a fili sannan idan
yakai raka'ar sai yayi sallama.
WALLAHU A'ALAM.
www.hanyantsira.blogspot.com
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like
https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/
وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
No comments:
Post a Comment