,ALAMOMIN DA SUKE NUNA CEWA MUTUM YANADA ALJANU
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
ALAMOMIN DA SUKE NUNA CEWA MUTUM
YANADA ALJANU.
ALAMOMI NA FILI
********
1. Ciwon kai marar jin magani.
2. Gujewa ambaton Allah, kamar zikiri da karatun Alqur'ani.
3. Rikicewa acikin Sallah. Ko kuma Qin yin sallar ma kwata-kwata.
4. Jiri, da kasala ayawancin lokuta.
5. Ciwon wani bangare na jiki, amma ko anje
asibiti an auna ba za'aga komaiba.
6. Fa'duwa, da kuma yin Ihu da maganganu irin na aljanu.
7. Faduwar gaba mai tsanani.
8. Rikicewar Jinin al'ada.
9. Matsananciyar mantuwa da shirita akan harkokin rayuwa.
ALAMOMI NA BOYE
********
1. Firgita da jin tsoro, musamman ma idan mutum yana zaune, ko yana tafiya shi kadai.
2. Rashin yin barci na tsawon lokaci.
3. Yawan farkawa cikin tsoro.
4. Dannau.. Wato mutum zai ga wani BAQIN ABU yazo ya danneshi. Kuma ko kayi Ihu ba za'a ji ba.
5. Namijin dare. Mace zata ga aljani yazo yana saduwa da ita..
Acikin siffar mijinta, ko kuma wani mutum wanda ta sani. Ko kuma namiji ya rika ganin aljana tana zuwa tana saduwa dashi koyaushe. Sannan zaiji ya tsani yayi aure.
6. Mummunan mafarki. Kamar karika ganin kana fa'da da Macizai da karnuka, etc.
7. Yawan fushi da 'bacin rai ba tare da dalili ba.
8. Yin dariya, kuka, ko Eehu a mafarki.
9. Mafarkin ruwa, jini, ko makabarta, ko mayanka,etc. Bayan wadannan ma akwai wasu alamomin masu yawa.Saboda kurewar lokaci anan zamu takaita.Muna fatan Allah (s.w.t) yayi mana tsari dasu.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
07038774163
Muh'd Abba Gana,
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA,DON ku taya mu isar da wannan sakon ta hanyar Sharing a FACEBOOK, TWITTER, BBM,WHATSAPP, da
sauransu. Insha Allahu wasu da yawa zasu amfana.Manzon Allahb (saww) yace:"WALLAHI IDAN
ALLAH YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA DALILINKA,YAFI ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA JAJAYEN RAKUMMA"

This comment has been removed by the author.
ReplyDeleteassalamualaikum malam dan Allah menene maganin shi wannan dannau
ReplyDeletewlllh malam ina fama da shi sosai kullum idan zan kwanta sainayi addu.a
Wasu lokuta da dama yakam min