Hakkin maqotaka.
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
Assalam Alaikum. Malam menene hukuncin wanda yahana makwabcinsa aron wani abu, wanda makwabcin ya tambaya alhali yana dashi ?
(Daga Idris Mustapha).
AMSA:-
_______________________________
ﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN QAI.
A gaskiya ya sabawa Allah (S.W.T). Domin Allah (s.w.t) yace ka taimaki makwabcinka.
Hana makawabci taimako kuwa, alamar munafurci ne. Sannan da fadin Allah (s.w.t) acikin Al-qur'ani mai girma. “WA YAMNA’UNAL MA’UN”
(Suratul Ma’un aya ta 7). Saboda haka taimakon makwabci wajibine akan kowane musulmi.
WALLAHU A'ALAM.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like
https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/
وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
Home »
» haqqin makotaka
No comments:
Post a Comment