Shin Ya halatta mutum ya ajiye kare a gidansa ?
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
Assalamu Alaikum.
Malam wai ya halatta mutum ya a jiye kare a
gidansa ?
(Daga Zakari Sani).
AMSA:
__________________________
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN QAI.
A'a Baya halatta, sai bisa ga lalura. Shari’a tayarda mutum ya iya ajiye kare don tsaron
gida, ko domin tsaron dabbobi a gona, ko domin farauta ta halas. Wadannan duka, sun halatta.
Amma inba haka ba, (wai ko dan sha’awa kawai) baya halatta.
Sannan a hakanma anfiso a killace masa wani waje nasa na musamman. Domin yazo a hadisi cewa:
Duk gidan da kare yake a cikinsa, mala’ikun Rahama basa shigarsa.
Wallahu A'alam.
www.hanyantsira.mywapblog.com
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like
https://mobile.facebook.com/Hanyan-TSIRA-704286909673846/
وسلم عليكم ورحمت الله وبركاته
No comments:
Post a Comment