Barka da zuwa shashin musulunci manufar bude wannan shafin shine Bayyana Yadda Musulunci Ya Haskaka Rayuwarmu

KADAN DAGA CIKIN BALA O IN ZINA

KADAN DAGA CIKIN BALA'O'IN ZINA.


DAGA ZAUREN

HANYAN***TSIRA

ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .


KADAN DAGA CIKIN BALA'O'IN ZINA.
Wani Babban Malami a Qasar Misra yayi bincike
sosai akan ZINA da kuma illolin da take haifarwa
ga Bil Adama ta fuskar rayuwarsu, kiwon lafiyarsu
da kuma addininsu.
Acikin littafin yake cewa:
Duk mutumin daya dauki ZINA ta zama aikinsa na
yau da kullum, zai hadu da cututtuka masu yawa
acikin zuciyarsa.
Zai zamanto koda yaushe yanajin alamar wata irin
QAZANTA tattare dashi.
Kuma koda shi kansa bazai Qirga kansa cikin
mutane masu tsarki ba.
Malamin yace idan MAZINACI ya bunkasa, wani
lokacin har yakan ji sha'awar
aikata fasadin da 'yan uwansa Muharramansa irin
su Mahaifiyarsa, 'yarsa, yayarsa, Ko 'yar uwar
Mahaifinsa ko Mahaifiyarsa.
Sannan yace ZINA tana gurbata Zuriyyar duk masu
yinta.
komai dadewa sai kaga wasu daga cikin zuriyyarsu
suma sun tsunduma acikin harkar.
Anyi ittifaqi babban abin dayake saurin rufta
mutum izuwa zina a wannan lokacin shine kallace-
kallacen fina-finan batsa wato BLUE FILM.
Saboda haka matasa maza da mata yanada kyau ku nisanci wadannan abubuwa idan mutum yanada
halin aure yayi.
Hakika duk mai hankali da kuma tsoron Allah da
kaunar Gamuwa dashi, bazai kusanci zina ba.
Ya Allah ka tsaremu daga gareta.
Ka tsare dukkan zuriyarmu.


www.hanyantsira.mywapblog.com


whatsapp
09039016969


Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
Share:

No comments:

Post a Comment

Advertise Your Product

Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Tallata Kayanka


Popular Posts

Author

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Translate