KU NISANCI ABUBUWA BAKWAI MASU HALLAKARWA.
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
KU NISANCI ABUBUWA BAKWAI MASU
HALLAKARWA.
Manzon Allah (s.a.w) yace:
''Ku nisanci abubuwa 7 masu halakarwa.
1. Hada Allah da abokin tarayya (shirka).
2. Dayin Tsafi (sihiri).
3. Da kisan ran da Allah ya haramta sai dai in
hukunci ne ya fada mata, (kisan kai).
4. Da cin Riba
5. Da cin dukiyar maraya.
6. Da guduwa a fagen daga (yaki).
7. Da yiwa Mumini mai tsoron Allah Qazafi.
Wadannan abubuwa guda bakwai manzon Allah
yace suke halakarwa.
Allah ka kiyashe mu tabewa.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
KU NISANCI ABUBUWA BAKWAI MASU HALAKARWA
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
No comments:
Post a Comment