Barka da zuwa shashin musulunci manufar bude wannan shafin shine Bayyana Yadda Musulunci Ya Haskaka Rayuwarmu

HARAMCIN KALLON BLUE FILM (BF)

HARAMCIN KALLON BLUE FILM (BF)


DAGA ZAUREN

HANYAN***TSIRA

ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .


HARAMCIN KALLON BLUE FILM (BF)
Blue films fina finai ne da wasu tsageru daga cikin
yahudawa suke shiryawa wanda yanada illa sosai.
Domin yanzu anyi ittifakin cewa ba abinda yake
saurin rufta mutum zuwa zinace-zinace kamar shi
kallon blue film din wanda zamani yazo dashi baga
namiji ba ba kuma ga mace ba.
Babban abin takaici yanzu yan mata sunfi kowa
kwarewa wajan
iya kallon wannan lalaci na blue film.
Hukuncinsa:
Kallon tsaraici haramun ne a shari'ar musulunci in
banda na matarka ko Namijinki ballan tana
kuma kallon saduwa tsakanin Mazinata wannan
abune mai matukar muni sosai.
Allah yana cewa:
"Ka gayawa muminai maza su rintse ida Nuwansu
daga kallon haram kuma su kiyaye farjinsu daga
yin zina.
Yan uwa mu kiyaye duk wanda yake kallon irin
wandannan abubuwa to lalle yayiwa Allah tawaye.
A wani gurin Allah yana
cewa:-Kada ku kusanci zina hakika ita zina Alfasha ne kuma mummunan hanyace.
Kunga saboda halakar da take cikin zina sai Allah yace kada mu
kusan ceta shi kuwa irin wannan kallon yakan sanya masu yinsa su afka cikin zina kai tsaye.
Manzon Allah (s.a.w) yana cewa:"Allah ya tsinewa mai kallon tsaraici da kuma wanda ake kallon tsaraicin nasa.Daga karshe ina Qara jawo hankalin masuyi sutuba
su daina.......!!!
YA ALLAH KA TSARKAKE MANA ZUKATANMU.


www.hanyantsira.mywapblog.com


whatsapp
09039016969


Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
Share:

No comments:

Post a Comment

Advertise Your Product

Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Tallata Kayanka


Popular Posts

Author

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Translate