Barka da zuwa shashin musulunci manufar bude wannan shafin shine Bayyana Yadda Musulunci Ya Haskaka Rayuwarmu

Ina mai son yasami ladan aikin hajji da umra???

Ina mai son yasami ladan aikin hajji da umra???


DAGA ZAUREN

HANYAN***TSIRA

ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .


Anas bn Malik (r.a) yace:Manzon Allah (S.A.W) yace:Duk wanda yayi sallar Asuba cikin jam'I, Sannan yazauna a wajen yana ambaton Allah har gari yawaye rana ta fito za'a rubuta masa ladan aikin
hajji da Umrah! cikakku.To 'yan uwa ga dama tasamu yanzu muke cikin
watan Ramadan.Sai mudage muyi tayi.
Ya Allah kasa muna daga bayinka wadanda kake'yantawa acikin wannan wata domin darajar Annabi
Muhammad.


www.hanyantsira.mywapblog.com


whatsapp
09039016969


Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA

Daga Shafin HANYAN TSIRA Don Allah Idan Ku Karanta kudinga yin LIKE da
Comment ko kuma kuyi Share dinsa domin 'yan uwanku su Amfana Idan har Kaga Kuskure ka Gyara Saboda Ilimi Kogi Ne, Kaga kaci Ribar Facebook,whatsapp,SHARE so others can recite and receive blessings!
.
.
Amatsayinku na Yan uwa Musulmai Karku Wuce baku dauki Hannayenku masu Albarka kun Rubuta
Amin Saboda Bamusan tawa Allah Zai Kar6a ba.
..
Ya Allah Munyi Tawassali da Sunayenka Tsarkaka Guda 99 Ka Kawomana dauki ga
Kasashen Musulunci Baki daya Kafitar damu Wannan Kunci da Tsadar Rayuwar da muke Fuskanta, Ka Taimaki Shuwagabannin mu, Ka baiwa Muhammadu Buhari damar Cika Alkawuran
daya daukarwa Al'umma A Lokacin Yakin Neman Zabe, Ya Hayyu Ya Qayyuma ka kawo mana Agaji,,,,,,,,,
.
.
.
→→→→→→→→→→
Muna Gayyatar duk Al'ummar Musulmai Zuwa Wannan Sabuwar Makaranta ce a Facebook do Qaruwar Al'ummar Musulmai baki Daya.
.
↓↓↓↓↓

HANYAN***TSIRA
.
KADA KU SAKE ABAKU LABARI
Share:

No comments:

Post a Comment

Advertise Your Product

Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Tallata Kayanka


Popular Posts

Author

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Translate