AZUMI A MUSLUNCI
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
ﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
Yana daga cikin sharudan azumi.
1. kawar ido daga kallon dukan abin da Allah
(s.w.t) yaharamta kallonsa.
2. kiyaye harshe daga aikata giba da annamimanci
da kuma karya.
3. Totshe kunnuwa daga saurarar dukan abinda
saurararsa haramunne.
Manzon Allah (s.a.w) yana cewa duk mutumin da
azuminsa bai hanshi yayi sabon Allah ba to babu
ruwan Allah da wannan azumi.
Allah kadatarmu sannan kasa mufi karfin Zukatanmu
~~>>> Asha ruwa lafiya.Allah kakarbi ibadunmu dan martabar masoyinka
Annabi Muhammad Rasulullah.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
07038774163
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA,DON ku taya mu isar da wannan sakon ta hanyar Sharing a FACEBOOK, TWITTER, BBM,WHATSAPP, da
sauransu. Insha Allahu wasu da yawa zasu amfana.Manzon Allah (saww) yace:"WALLAHI IDAN
ALLAH YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA DALILINKA,YAFI ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA JAJAYEN RAKUMMA"
Home »
FATAWA AKAN AZUMI.
» AZUMI A MUSLUNCI
AZUMI A MUSLUNCI
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
No comments:
Post a Comment