Lokuta guda 4 masu daraja acikin watan RAMADAN:
DAGA ZAUREN
HANYAN***TSIRA
ﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .
Lokuta guda 4 masu daraja acikin watan
RAMADAN:
1. (Bayan Sallar Asuba!
Anas bn Malik (r.a) yace:
Manzon (S.A.W) yace:
Duk sanda yayi sallar Asuba cikin jam'I Sannan yazauna yana ambaton Allah har gari ya waye rana tafito, za'a rubuta masa ladan hajji da Umrah!
cikakku
2. Lokacin buda baki, hadith ya tabbata ana karbar
addu'ar me Azumi a lokacin!
3. Bayan Sallar magriba zuwa Isha'!
Saboda darajar lokacin!
4. Yayin sahur.
Allah ya amshi ibadunmu.
www.hanyantsira.mywapblog.com
whatsapp
09039016969
Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA,DON ku taya mu isar da wannan sakon ta hanyar Sharing a FACEBOOK, TWITTER, BBM,WHATSAPP, da
sauransu. Insha Allahu wasu da yawa zasu amfana.Manzon Allah (saww) yace:"WALLAHI IDAN
ALLAH YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA DALILINKA,YAFI ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA JAJAYEN RAKUMMA"
Home »
FATAWA AKAN AZUMI.
» Lokuta guda 4 masu daraja acikin watan RAMADAN
Lokuta guda 4 masu daraja acikin watan RAMADAN
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
No comments:
Post a Comment