Barka da zuwa shashin musulunci manufar bude wannan shafin shine Bayyana Yadda Musulunci Ya Haskaka Rayuwarmu

FILM DA RANA YANA AZUMI HAR YA FITAR DA MANIYYI KUMA BAIYI WANKABA HAR SALLOLIN AZAHAR DA LA'ASAR SUKA WUCESHI ???

MALAM MENENE HUKUNCIN WANDA YAKALLI BLUE FILM DA RANA YANA AZUMI HAR YA FITAR DA MANIYYI KUMA BAIYI WANKABA HAR SALLOLIN AZAHAR DA LA'ASAR SUKAWUCESHI ???DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAMALAM MENENE HUKUNCIN WANDA YAKALLI BLUEFILM DA RANA YANA AZUMI HAR YA FITAR DA MANIYYI KUMA BAIYI WANKABA HAR SALLOLINAZAHAR DA LA'ASAR SUKA WUCESHI ???Domin naji kace wanda...
Share:

MATSAYIN ZAKKAR FIDDA KAI A QARSHEN AZUMI.

MATSAYIN ZAKKAR FIDDA KAI A QARSHEN AZUMI.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .TAMBAYA ???MENENE MATSAYIN ZAKKAR FIDDA KAI ???AMSA-----Zakkar fidda kai sunnah ce daga cikin sunnar Manzon Allah (S.A.W).Manzon Allah da kansa ya aikata ta, hakama sahabbansa sun aikakata.Za'a iya fidda ita kafin ganin wata, domin sahabbai sun aikata haka.Ana...
Share:

ILLOLIN YIN ZINA KAFIN AURE

ILLOLIN YIN ZINA KAFIN AUREDAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .ILLOLIN YIN ZINA KAFIN AURE=================Duk yadda kika kai ga son saurayinki, kada kibari shaidan yafi karfin zuciyarki harki bashi kanki.Kai kuma kaji tsoron ALLAH, kada ka kusancetaharsai tazama halak a gareka, saboda su mata sunada karancin hankali da tunani.Amma...
Share:

MUHIMMIYAR FADAKARWA GA MATA MASUYIN CIKIN SHEGE.

MUHIMMIYAR FADAKARWA GA MATA MASUYIN CIKIN SHEGE.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .MUHIMMIYAR FADAKARWA GA MATA MASUYINCIKIN SHEGE.Yin ZINA Babban Laifi ne, amma KISAN KAI ya fishi laifi, duk Matar da ta yi ZINA, Kuma har tasamu CIKI na ZINA, wannan laifi ne tsakanin ta da Allah,kada ta KASHE Abin da ta haifa, idan har ta haihu,ta...
Share:

KARIYA DAGA SIHIRI, TSAFI KO MUGUN BAKI.

KARIYA DAGA SIHIRI, TSAFI KO MUGUN BAKI.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .KARIYA DAGA SIHIRI, TSAFI KO MUGUN BAKI.1. Ka karanta:"Laa ilaaha illallahu, wahdahu laa shareeka lah,lahul-mulku, wa lahul-hamdu, wa Huwa alaa kulli shai'in qadeer"kafa 100 bayan sallar asuba.2. Idan kazo kwanciya, Ka karanta Suratul Ikhlas(Sura ta 112), Falaq...
Share:

MENENE HUKUNCIN WANDA YACI ABINCI KO YASHA RUWA ABISA MANTUWA ALHALI YANA AZUMIN RAMADAN ???

MENENE HUKUNCIN WANDA YACI ABINCI KO YASHA RUWA ABISA MANTUWA ALHALI YANAAZUMIN RAMADAN ???DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .AMSA-----Sai yaci gaba da azuminsa yana nan bai karye ba,domin Allah ne yaciyar dashi ya shayar dashi.Daili kuwa ya tabbata daga Abi Hurairata (R.A)daga Manzon Allah (S.A.W) yace:"Idan mutum ya manta, yaci...
Share:

ALAMOMIN DA SUKE NUNA CEWA MUTUM YANADA ALJANU

,ALAMOMIN DA SUKE NUNA CEWA MUTUM YANADA ALJANU DAGA ZAUREN HANYAN***TSIRA ﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ . ALAMOMIN DA SUKE NUNA CEWA MUTUM YANADA ALJANU. ALAMOMI NA FILI ******** 1. Ciwon kai marar jin magani. 2. Gujewa ambaton Allah, kamar zikiri da karatun Alqur'ani. 3....
Share:

The SHORTEST but POWERFUL dua?! Do you know it?

,The SHORTEST but POWERFUL dua?! Do you know it?Daily reminder from,HANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .Al-'Abbās, the uncle of the Prophet , came to the Prophet (peace be pon him) and said:“Ya Rasūlullāh, teach me a du'ā'.” .The Prophet (peace be upon him) said:“O my uncle, say:Allāhumma inni asaluka al-'āfiyah(O Allāh, I ask you for 'āfiyah).”What...
Share:

see up

You can stand for 2hours expecting ladies, butyou run away for 40minutes tarawih prayerKeep wasting your strength on foolish thingsA man of 60+ old is leading the prayer in themosque, you keep complaining he stay longerinprayerShame on youYou walk down to where you want to watchfootball (you will still pay), but you said tafsiristoo farPlease check...
Share:

KA TABAYIN ZINA ???

KA TABAYIN ZINA ???DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .KA TABAYIN ZINA ???Tsaya kuji irin mummunan Bala'in da zina ke haifarwa.Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah ta'ala ya saukar sun hadu akanharamcin zina.Al kur'ani mai girma da Sunnar Annabi (s.a.w) da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina.Qofofin...
Share:

Ina mai son yasami ladan aikin hajji da umra???

Ina mai son yasami ladan aikin hajji da umra???DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .Anas bn Malik (r.a) yace:Manzon Allah (S.A.W) yace:Duk wanda yayi sallar Asuba cikin jam'I, Sannan yazauna a wajen yana ambaton Allah har gari yawaye rana ta fito za'a rubuta masa ladan aikinhajji da Umrah! cikakku.To 'yan uwa ga dama tasamu yanzu muke...
Share:

Lokuta guda 4 masu daraja acikin watan RAMADAN

Lokuta guda 4 masu daraja acikin watan RAMADAN:DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .Lokuta guda 4 masu daraja acikin watanRAMADAN:1. (Bayan Sallar Asuba!Anas bn Malik (r.a) yace:Manzon (S.A.W) yace:Duk sanda yayi sallar Asuba cikin jam'I Sannan yazauna yana ambaton Allah har gari ya waye rana tafito, za'a rubuta masa ladan hajji da Umrah!cikakku2....
Share:

lokutan shan ruwa

DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAGarI / Fara Sahur / hudowar Alfijir / Shan ruwa1) KANO - 4:00 am / 4:42am / 6:58pm2. BAUCHI - 4:15am / 4: 42am / 6:42pm3. ADAMAWA- 3:30am / 4:45am / 6:35pm4. KADUNA - 4:00am / 4:50am / 6:52pm5. KEBBI - 4:00am / 4: 30am / 7:10pm6. ABUJA - 4:00am / 4:46am / 6:50pm7. DAMATURU- 4:00am / 4:46am 6:37pm8.GOMBE - 4:00am / 4:36am /...
Share:

AZUMI A MUSLUNCI

AZUMI A MUSLUNCIDAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .Yana daga cikin sharudan azumi.1. kawar ido daga kallon dukan abin da Allah(s.w.t) yaharamta kallonsa.2. kiyaye harshe daga aikata giba da annamimancida kuma karya.3. Totshe kunnuwa daga saurarar dukan abindasaurararsa haramunne.Manzon Allah (s.a.w) yana cewa duk mutumin daazuminsa...
Share:

INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADA KUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUN KARANTA BA.

INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADAKUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUNKARANTA BA.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADAKUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUNKARANTA BA.Zamuyi magana akan ISTIMNA'I a "Larabce"Ko kuma (Mastubartion) a turance:Shine Biyawa kai bukata wani bala'ine dayakeaddabarmu, a gefe...
Share:

INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADA KUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUN KARANTA BA.

INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADAKUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUNKARANTA BA.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADAKUWUCE WANNAN SAQO BATARE DA KUNKARANTA BA.Zamuyi magana akan ISTIMNA'I a "Larabce"Ko kuma (Mastubartion) a turance:Shine Biyawa kai bukata wani bala'ine dayakeaddabarmu, a gefe...
Share:

YAN MATA KUJI TSORON ALLAH

'Yan Mata kuji tsoron Allah.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRASalam, malam dan Allah meye shawara ga maceda bata san namiji ba ta rika tura yatsar ta afarjinta dan ta rage sha,awa ?AMSA***ﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .Shawara agareta shine:TAJI TSORON ALLAH TA DAINA AIKATA WANNANMUMMUNAN FASADIN DOMIN KUWA ZATA MUTUTA ISKE DUKKAN ABINDA TA AIKATA.Sannan tarage...
Share:

HARAMCIN KALLON BLUE FILM (BF)

HARAMCIN KALLON BLUE FILM (BF)DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .HARAMCIN KALLON BLUE FILM (BF)Blue films fina finai ne da wasu tsageru daga cikinyahudawa suke shiryawa wanda yanada illa sosai.Domin yanzu anyi ittifakin cewa ba abinda yakesaurin rufta mutum zuwa zinace-zinace kamar shikallon blue film din wanda zamani yazo dashi baganamiji...
Share:

KU NISANCI ABUBUWA BAKWAI MASU HALAKARWA

KU NISANCI ABUBUWA BAKWAI MASU HALLAKARWA.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .KU NISANCI ABUBUWA BAKWAI MASUHALLAKARWA.Manzon Allah (s.a.w) yace:''Ku nisanci abubuwa 7 masu halakarwa.1. Hada Allah da abokin tarayya (shirka).2. Dayin Tsafi (sihiri).3. Da kisan ran da Allah ya haramta sai dai inhukunci ne ya fada mata, (kisan kai).4....
Share:

KADAN DAGA CIKIN BALA O IN ZINA

KADAN DAGA CIKIN BALA'O'IN ZINA.DAGA ZAURENHANYAN***TSIRAﺍﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .KADAN DAGA CIKIN BALA'O'IN ZINA.Wani Babban Malami a Qasar Misra yayi bincikesosai akan ZINA da kuma illolin da take haifarwaga Bil Adama ta fuskar rayuwarsu, kiwon lafiyarsuda kuma addininsu.Acikin littafin yake cewa:Duk mutumin daya dauki ZINA ta zama aikinsa nayau...
Share:

Advertise Your Product

Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Tallata Kayanka


Popular Posts

Author

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Translate